hausa

Siyasar Kano: Rashin zuwa na Kano zalunci ne

Dan majalisar dattawa yana mai cewa wannan tsarin zalunci dake faruwa ba tsarin dimokradiya bane. Jagoran akidar kwankwasiyya yace irin wannan tsari tun a zamanin da aka yi watsi dashi domin an daina ire-iren mulkin kama-karya tun shekarun baya

%d bloggers like this: